Mandako

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Ina sonshi sosai

Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin Hausa
  2. Garin kuli
  3. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaa dafa dankali, sai a bare bawon

  2. 2

    A tumurmusa, sai a sa garin kuli da man gyada.

  3. 3

    Aci dadi lafiya, amma a tabbatar da an aje ruwa kusa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes