Shinkafa da wake

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Wato garaw garaw wannan abinchin jamaa sunasonsosai akwai dadi

Shinkafa da wake

Wato garaw garaw wannan abinchin jamaa sunasonsosai akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mnt
2 yawan abinchi
  1. Wake
  2. Shinkafa
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Yajin zafi

Umarnin dafa abinci

40mnt
  1. 1

    Zaki wanke wake kizuba aruwa su tafasa Sosai Sai kikawo wankekken shinkafanki kizuba kibadamasa gishiri kadan. Bibarsa yanuna. Kisoya Mai da albasa inyasoyu akawo Maggi da yaji.. masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garau garau aleji ga dadi ga karin lafia 😅

Similar Recipes