Milk cracker

Milk cracker Na da dadi sosai GA saukin yi,gashi baya Shan mai.sannan zaki iya cinsa haka ba sai kin hada da mahadi ba,gashi da auki.sai kin gwada,zaki iyama yara suje skul dashi ,kin huta da bada kudin break.

Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba flour a mazubi me kyau,kisa sugar da gishiri da mai cokali daya,flavour,ki zuba ruwa ki kwaba,kamar kwabin dubulan,kar tayi ruwa ba,sai ki rufe da Leda kibarshi Na tsawon minti biyar
- 2
Ki barbada fulawa a gurin da zaki murza,ki murza shi yayi fadi,sannan kisa cutter ki fidar dashi kamar haka
- 3
Sai kisa cokali mai yatsu ki huhhuda,don asami iska yayin suya,sai ki tsoya a mai,inyasoyu ki kwashe
- 4
Yadda zaki hada syrup
Ki hada cocoa powder,da sugar da madara ki juya,ki SA ruba kwatan Kofi ki juya.sai ki dama flour da ruwa kadan yayi kauri awani mazubin daban,ki aje gefe.sai kidauko wannan hadin cocoaa din ki Dora a wuta,daya tafaso sai kizuba kwababbiyar flour ki a hankali,har sai kinga yayi kauri sai ki sauke.shikenan - 5
Aci dadi lfy,pls inkin gwada kimin cooksnap nagode
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)