Kunun gyada mai oat da madara

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Kai in kinsha wannan kunu bazakikara Shan oat da kika dama da ruwa kawaiba yanada dadi ga rike ciki ga saukin sarrafawa

Kunun gyada mai oat da madara

Kai in kinsha wannan kunu bazakikara Shan oat da kika dama da ruwa kawaiba yanada dadi ga rike ciki ga saukin sarrafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gyadan kunu
  2. Oat
  3. Sugar
  4. Kamu
  5. Mada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tace gyadanki kisa a tukunya yatafasa inyatafaso se kisa sugar da kirfa yakara tafasowa se kisa oat naki yadanyi se ki daure da kamu shikenan kingama inkinzo Sha se kisa madara
    Note:baayinsa yai kauri dayawa Dan inyai kauri yana hucewa yana Kara kauri asha dadi lfy.

  2. 2

    Gayadda yake

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes