Sweet potato chips nd sauce

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#teamkano Akwai da wlh iyalina suna sanshi

Tura

Kayan aiki

rabin awa
mutum 2 yawan abinchi
  1. Dankali hausa
  2. Salt
  3. Oil
  4. Sauce
  5. Tomato,attaruhu,albasa
  6. Sweet Pepper
  7. Maggi,garlic
  8. Spice

Umarnin dafa abinci

rabin awa
  1. 1

    Da farko kifere dankali kiwanke kisa cutter kiyanka kisa a colender yatsane kidura mai idan yayi zafi kisa salt adankali kijuya saiki sa amai kibarshi yasuyo kikwashe kibarshi yatsane.

  2. 2

    Kiwanke kayan Miya ki jajjaga kidura pan kisa Mai albasa,garlic kizuba kayan miya kibarshi yaso kisa Maggi, Spice kisauke acida dankalin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (13)

Similar Recipes