Cake
Snack ne mai dadi its my best snack
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki matse buttern ki a baho mai kyau ki juye sugernki kiyi ta juyawa sai ya narke saiki zuba kwai ki juya sosai sai ya hade jikin shi saiki saka fanta ki juya
- 2
Saiki tankade fulawanki ki saka baking powder da soda ki gauraya saiki saka acikin kwabin ki juya sosai sai ya hade jikin shi
- 3
Saiki zuzzba a mazubi na takadda kisa a baking pan kisa a oven ko ki gasa a toaster
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15761415




sharhai (2)