Farfesun nama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15762069
A wanke nama a zuba tukunya asa ruwa a dora a wuta
A zuba dandano da da citta da tafarnuwa da curry a yanka albasa a rufe
Idan ya kusa dahuwa a zuba jajjagen tarugu da albasa a rufe har ya dahu
In yayi a sauke za'a iya ci hakanan ko da wani abun da mutum ke ra'ayi
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)