Miyar alayyaho da awara

Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
Bauchi
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Attaruhu
  2. Tattasai
  3. Albasa
  4. Alayyaho
  5. Dafaffiyar awara
  6. Maggi Curry gishiri da sauran kayan dandano da kamshi
  7. Mangyada ko manja

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    A wanke kayan Miya a gyara su a yi grating a farfasa dafaffiyar awarar

  2. 2

    A Dora kayan miyan a wuta a zuba mangyada ko manja in ya soyu a zuba awarar a motsa sai a saka kayan dandano da kamshi

  3. 3

    A gyara alayyaho a wanke yanka kanana a zuba a kan kayan Miya a yanka albasa slices a Kai sai a barshi ya turara na minti uku zuwa biyar sai a sauke.ñ

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar
Bauchi

Similar Recipes