CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Hadin Angel hair, elbows da fusilla
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Hadin Angel hair, elbows da fusilla ainihin hoton girkin

Hadin Angel hair, elbows da fusilla

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

#teamsokoto

#teamsokoto

Kara karantawa

Hadin Angel hair, elbows da fusilla

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

#teamsokoto

#teamsokoto

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Angel hair
  • Elbows
  • Fusilla
  • Tarugu
  • Albasa
  • Tattasae
  • Mai
  • Dandano
  • Kayan kamshi
  • Kifi
  • Lawashi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki barza tarugu,tattasa da albasa sae ki zuba cikin tsaftatacciyar tukunyarki sai ki kawo mai kwatanci ki zuba ki daura kan murhu su soyu

  2. 2

    Idan suka soyu sae ki kawo ruwa ki zuba,ki zuba kayan dandanonki da na kamshi sae ki rufe kibarshi y tafasa

  3. 3

    Sae ki yayyanka lawashin ki lokacinda kike jiran tukunyarki ta tafasa ki wankeshi ki tsaneshi cikin gwagwa

  4. 4

    Idan tukunyarki ta tafasa sae ki kawo elbows da fusilla ki zuba sae ki motse, ki dauko lawashinki ki zuba sae ki rufe ki bashi minti 3 zuwa 4 sae ki kawo Angel hair inki ki zuba ki qara mostewa, sae ki kawo kifinki ki zuba ki motse sae ki rufe p ki bashi minti 8 sae ki duba

  5. 5

    Hadin Angel hair, elbows da fusilla ya kammala sae ciii

    Hadin Angel hair, elbows da fusillamatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar December 13, 2021 11:19
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai (5)

Aeeshat U magaji
Aeeshat U magaji @cook_33316979
December 23, 2021 16:19
Thanks sis
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dumamen Tuwo Miyar karkashi
  2. Shinkafa da wake
  3. Datun tuwo
  4. Local rice and beans moringa jollof
  5. Zobo drink
  1. Indomie
  2. Suya
  3. Shinkafa da wake
  4. Dumamen Tuwo Miyar karkashi
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15790206
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close