Shinkafa da wake

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Ko bance komai ba nasan kun san dadin shinkafa da wake da salad😋😋 #teamkano long time no post ga wannan kafin na dawo dukka 😁 naga hangout na yan sokoto y burgeni bana son muma yan kn muyi missing shysa🤣😂💃💃💃 Cookpad Admins Allah y kara daukaka🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsShinkafa
  2. 1 cupWake
  3. Gishiri
  4. Kanwa kadan👌
  5. Mai
  6. Salad
  7. Tumatur
  8. Albasa
  9. Maggi
  10. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa a tukunya y tafasa saiki wanke wake ki zuba kisa gishiri, da kanwa kadan 👌,ki rufe ki barshi yayi half done, saiki wanke shinkafa ki zuba su karasa tare shknn kin kammala shinkafa da wake wato dai garau garau 😂🥰😋

  2. 2

    Ki soya mai, ki yayyanka salad da su tumatur, albasa, sai aci lpya 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (17)

Similar Recipes