Tura

Kayan aiki

1hr
5 yawan abinchi
  1. Ganyen sobo
  2. Pineapple peel
  3. Mint leaves(I used dried one)
  4. Ginger
  5. Kanunfari
  6. Cucumber
  7. Kanwa

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko Zaki wanke sobon ki ya wanku sosai.

  2. 2

    Sai ki zuba cikin tafasashshin ruwa ki Dan sa kanwa kadan

  3. 3

    Sai ki zuba pineapple peel,cucumbers,ginger,Mint leaves,kanunfari ki Basu su dan dahu Sai ki sauke ya sha iska.Sannan ki tace.

  4. 4

    Kina iya sa ice cubes Ko cikin fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

Similar Recipes