Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15791983
Da farko Zaki zuba flour da baking powder a conterner sai kisa sugar da kwai butter sai kisa ruwa ki juya sosai ya hada jikinsa
Sai ki zo kinayin Fadi dashi kina fitar da shape sai kisa Mai awuta idan yayi zafi sai ki soya
An kwafa!
More Recipes

sharhai