CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar bushashshen kuɓewa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar bushashshen kuɓewa ainihin hoton girkin

Miyar bushashshen kuɓewa

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

#Teamsokoto

#Teamsokoto

Kara karantawa

Miyar bushashshen kuɓewa

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

#Teamsokoto

#Teamsokoto

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Kuɓewa bushashshe
  • Tattasai
  • Attarugu
  • Albasa
  • Nama
  • Kayan ƙamshi
  • Daddawa
  • Maggi ajino moto
  • Maggi cubes
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara yanke kayan miyarki sannan ki wankesu tas saikiyi jajjagensu

  2. 2

    Daganan saiki ɗora tukunyarki ki xuba mai,manja su soyu saiki xuba albasa idan taɗan fara soyuwa saiki xuba jajjagenki da namanki dakinka tafasa ki rufe for some mnts sun fara soyuwa saiki xuba kayan ƙamshinki sannan ki xuba kingin ruwan namanki da ruwa dai dai yadda kikeson yawan miyarki

  3. 3

    Saiki xuba kayan magginki ki rufe kibarta tayita dahuwa xakiji alamar tayi xakiji ƙamshi yana tashi saiki sami mixer koh maburkaki ki kaɗa miyarki shima dai dai kaurin dakikeso shikenan kibarta for 1mnt saiki sauke xaki iya cintada tuwon shinkafa,masara,dawa shikenan our bushashshen kuɓewa is ready 🤤😋
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari
rannar January 15, 2022 22:23

sharhai (9)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
January 16, 2022 22:14
@mrsjikanyari miyan nan ta hadu
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Soup Kubewa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Chocolate filled Cookies
  2. 25 pieces cupcake
  3. Farfesun kifi
  4. Moi Moi With Egg And Crayfish
  5. Fried Coco yam in egg
  1. Fried Coco yam in egg
  2. Sauce in carrot
  3. Chocolate filled Cookies
  4. Baba dogo/bulalar mallan
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15837884
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close