Kayan aiki

12 to 15 minutes
5 yawan abinchi
  1. 21/2kofi na flour
  2. 1bota kofi
  3. 1kwai
  4. karamin chokali 1 na kirfa
  5. kwata kofi na cocoa powder
  6. kofi 1 sugar

Umarnin dafa abinci

12 to 15 minutes
  1. 1

    Zaki hada bota da sugar da kwai da flavour se hi hada har se ya hadu se ki raba kashi 3

  2. 2

    Kashi daya ne zaki sama cocoa powder

  3. 3

    Se ki mulmula kaman yadda kika gani a hoton se ki sa me brown din tsakiyya se ki hade ki mulmula se ki sa fork ko crinker ki huda sama kiyi kwalliya yadda kike so

  4. 4

    Ki kunna oven yayi zafi sanna ki sa cookies a ciki ya gasu tsawon minti 12 zuwa 15 zakiji ya fara kan shi
    to se ki nemi madara ki kora

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes