Tura

Kayan aiki

25 yawan abinch
  1. 2Fulawa kofi
  2. 1Butter
  3. 6Kwai
  4. 1Suga kofi
  5. 1 tbVanilla flavor
  6. 1 TBSBaking powder
  7. Cupcake paper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyi creaming din butter da sugar, sai ki fasa kwai ki saka kina mixing

  2. 2

    Sai ki tankade fulawa awani mazubi, ki saka baking powder ki juya.

  3. 3

    Sai ki zuba ki shigaba da mixing sai ki saka flavor.

  4. 4

    Sai ki jera cupcake paper acikin pan,sai ki zuba batter dinki a ciki.
    Kiyi baking.

  5. 5

    A 350°F. Wutan gasa idan y kusa gasuwa sai ki saka wutan sama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes