CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Yam ball
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Yam ball ainihin hoton girkin

Yam ball

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Yana da dadi musamman breakfast ko dinner zaki iya ci da lemo ko tea

Yana da dadi musamman breakfast ko dinner zaki iya ci da lemo ko tea

Kara karantawa

Yam ball

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Yana da dadi musamman breakfast ko dinner zaki iya ci da lemo ko tea

Yana da dadi musamman breakfast ko dinner zaki iya ci da lemo ko tea

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1:00mintuna
2 yawan abinchi
  • Egg
  • Mai
  • Doya
  • Attaruhu
  • Albasa
  • Maggi
  • Kayan kanshi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1:00mintuna
  1. 1

    Da farko zaki bare doyarki, sai ki dorata ki samata gishiri da Dan sugar ki dafata idan ta dahu sai ki sauke ta ki, zaki zo ki jajjaga attaruhunki ki yanka albasarki sai ki zo ki dakko doyarki ki daddaka ta Amma karki daketa sosai sai ki zuba kayan hadinki da Maggi da Dan spices kadan ki juya komai ya Shiga cikin doyar bayan komai ya hade jikin doyar sai ki mulmula daidai girman da kike so

    Yam ballmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki zo ki fasa kwan acikin bwol dinki kisa masa Maggi kadan da albasa sai ki kada Shi daman ki Dora manki a wuta idan yay zafi sai ki dinga tsoma yam ball dinki a ciki kina soyawa idan yayi sai ki kwashe

    Yam ballmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Shike nan kin gama aci dadi lafiya😋😋

    Yam ballmatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
rannar January 01, 2022 16:02
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
January 01, 2022 18:55
@Safsy let me reserve this for tomorrow’s breakfast 🤓
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Yam Ball

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Concoction rice
  2. Beef and vegetables soup
  3. Soft bread
  4. Faten tsakin shinkafa me zogale
  5. Masa da miyar cow tail
  1. Moimoi (alale)
  2. Concoction rice
  3. Beef and vegetables soup
  4. Faten tsakin shinkafa me zogale
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15841053
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close