CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Waina (Masa)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Waina (Masa) ainihin hoton girkin

Waina (Masa)

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#teamsokoto Nayi wannan girkin ne amatsyin breakfast saboda oga yana matukar son masa kuma yy farin ciki har ma da yaran duka .

#teamsokoto Nayi wannan girkin ne amatsyin breakfast saboda oga yana matukar son masa kuma yy farin ciki har ma da yaran duka .

Kara karantawa

Waina (Masa)

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#teamsokoto Nayi wannan girkin ne amatsyin breakfast saboda oga yana matukar son masa kuma yy farin ciki har ma da yaran duka .

#teamsokoto Nayi wannan girkin ne amatsyin breakfast saboda oga yana matukar son masa kuma yy farin ciki har ma da yaran duka .

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafar ta masa
  • Flour
  • Yeast
  • Baking powder
  • Albasa
  • Sugar
  • Gishiri
  • Shinkafar dawaki
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na jika shinkfa tsawon awowi 6-8

  2. 2

    Bayan na tabbatarda tayi yanda nake bukata na wanke na barta da ruwa kadan

  3. 3

    Na dafa shinkafar wadda zanyi dawaki da ita har saida ta nuna, na sauke na hada da wankakken dana jika

  4. 4

    Na zuba flour,yeast nayi blending har saida yayi laushi
    Nayi ta maimai tawa har saida na kare

  5. 5

    Koda na kare blending din kullun ya riga da ya tashi. Na barshi tsawon minti 5

  6. 6

    Sannan na saka baking powder da albasa sugar da kuma gishiri daidai gwargwado

  7. 7

    Na daura kaskon suya a wuta nabarshi yayi zafi sannan na zuba mai na fara saka kullun inayi ina juiyawa ta dayan size din har na kamalla

    Waina (Masa)matakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar February 08, 2022 18:39

sharhai (7)

Nana Khadeeja
Nana Khadeeja @Abeenuuree24
February 20, 2022 10:35
Waina tayi kyau
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Wainar Masa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fried Rice with coleslaw, Sobo and grilled chicken
  2. Chinese rice da peppered chicken
  3. Rice pudding
  4. Fanke
  5. Zobo with only 4 natural ingredients
  1. Biskin shinkafa (brabisko)
  2. Miyar Karkashi
  3. Rice pudding
  4. Masan shinkafa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15960393
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close