Kayan aiki

  1. Barjajjen shinkafa
  2. Mai
  3. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yayyafa ma barjajjen shinkafa ki ruwa sannan kisa a colender ki turaru
    Idan y turaru seki sauki ki daura ruwa Dan madedeci sannan kisa Mai idan ya tafasa seki dauko shinkafan da kka turara

  2. 2

    Ki dinga zubawa kina gauraya har yyi dde
    Seki rufe da leda
    Ki barshe a wuta kadan yyi a hankali
    Idan y nuna zakiji yyi laushi
    Shikenan seki ci da miyan taushe
    Ko miyan da kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes