Shinkafa da wake da miya
Akwai dadi gwadashi ayau
Umarnin dafa abinci
- 1
Zandura tuwa idan yatafasa zanwanke shinkafa inzuba insa gishiri inrufe,zansake dura tukunya insa ruwa idan yatafa sa inwanke wake inzuba insa kanwa kadan da gishiri inbarshi yadahu.
- 2
Idan shinkafar takusa dahuwa intsane inmaida ta kan wuta ta turara.
- 3
Zangyara kayan miya ingyara garlic inmarkada indura tukunya insa mai albasa idan tafara suyuwa inzuba kayan miya inbarshi yasuyo insa maggi,curry,injuya inbata mintuna insauke.
- 4
Wake idan yadahu insauke sai inzuba aci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15974032




sharhai (4)