Parpesun ganda

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan parpesun bata buqatar wani dogon bayani don dadinta wannan parpesun zaki iya sata cikin jerin girkunan da zaki shirya ma zuwan #ramadan #bootcamp #hug @cook_18502891 @cook_16959529 @ummu_zara1 kuzo muchi ko akwai me burodi tazo mana dashi 😅

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganda
  2. 10Tarugu
  3. 1Albasa
  4. Tafarnuwa
  5. 4Maggi
  6. Daddawa chokali 2
  7. 1Lawashi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki niqa tarugu albasa tafarnuwa da lawashi kada su nuqu sosai kaman jajjage de haka

  2. 2

    Se ki wanke gandar ki ki zuba ruw cikin tukunya ki saka kayan miyar

  3. 3

    Sannan ki saka maggi da daddawa da ki barsu suyi ta dahuwa ta dahu sosai kusan awa 1 ta dahu sosai

  4. 4

    To bisimillah se ki nemo chokali don shan ruwa ki wanke hannu don ci 😅 ayi budin baki lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (6)

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@Jamitunau wannan delicious haka, nikan da biredi na zanzo 😅😅

Similar Recipes