CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Chocolate da red velvet cake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Chocolate da red velvet cake ainihin hoton girkin

Chocolate da red velvet cake

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

#nazabiinyigirki
Cake nau'i ne na kayan zaqi da ake cewa dessert da turanci. Ana cinshi bayan an gama cin abinci mai gishiri da a samu daidaiton dandano a harshe kuma suna da dadi sosai,sannan ana yinsu dandano daban daban.
Na yi wannan cake din ne wa kaina da sauran 'yan gdanmu, amma mu ma ba qa'ida muke bi ba😂mun ji dadinshi sosai.
Bayan an gama gasa cake din kamar yadda na yi bayani a qasa kar a yi garajen cireshi daga gwangwani a take, a barshi ya gama hucewa gaba daya dan gujewa fashewa.

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

hr 2 da min 30m
6 yawan abinchi
  • Kofi uku na fulawa
  • Kofi daya da rabi na sugar
  • 1daya na baking powder da baking soda Tsp
  • Kofi daya na mai ko narkakken butter
  • Kofi daya da rabi na buttermilk
  • Qwai biyu
  • 1da rabi na food color ja Tsp
  • 3na cocoa powder Tbsp
  • Babban cokali daya da rabi na flavor
  • Kayan hadin chocolate cake
  • Kofi daya na flour
  • Rabin kofi na cocoa powder
  • Rabin qaramin cokali na baking soda
  • Qaramin cokali na baking powder
  • Kofi daya na sugar da dan gishiri kadan
  • Qwai daya
  • 1/4kofi na mai ko narkakken butter rabin kofi
  • Rabin kofi na buttermilk
  • Rabin kofi na coffee mai dumi sosai
  • Rabin cokali flavor
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

hr 2 da min 30m
  1. 1

    Za mu fara da red velvet, da farko za a tankade flour a roba/kwano, a zuba sugar, cocoa powder da food coloring na gari, a taqaice dai duk busassun ingredients a hadu waje daya a jujjuya.

    Chocolate da red velvet cakematakin girki1 hoto
    Chocolate da red velvet cakematakin girki1 hoto
    Chocolate da red velvet cakematakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai a zuba jiqaqqun ingredients daya bayan daya, su buttermilk, qwai, mai da flavor, sai a yi amfani da whisker ko mixer a cakudeshi da kyau a ajiye gefe

    Chocolate da red velvet cakematakin girki2 hoto
    Chocolate da red velvet cakematakin girki2 hoto
    Chocolate da red velvet cakematakin girki2 hoto
  3. 3

    Chocolate cake ma za a tankade flour, cocoa powder baking powder da soda, sai a zuba sugar da dan barbaden gishiri kadan a cakude,

    Chocolate da red velvet cakematakin girki3 hoto
    Chocolate da red velvet cakematakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai a zuba butter milk,mai,qwai,flavor da coffee, a yi whisking a hankali ya hade jikinshi duka

    Chocolate da red velvet cakematakin girki4 hoto
    Chocolate da red velvet cakematakin girki4 hoto
    Chocolate da red velvet cakematakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai a shafe gwangwanin cake din da butter a dan barbada flour ayi coating da kyau,saboda ya sauqaqa cirewa bayan an gasa. Sai a juye kwa6in a gasa a oven din da aka yi pre-heating.
    Na qawata nawa da whipping cream,dagargajen cake da sprinkles.

    Chocolate da red velvet cakematakin girki5 hoto
    Chocolate da red velvet cakematakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
rannar October 27, 2022 18:13
Kano

sharhai (6)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
October 27, 2022 21:15
DOLE MA TAYI DADI 😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Chocolate Red Velvet Cake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gurasa
  2. Paratha
  3. Awara da sauce
  4. Fatan tsakin masa
  1. Fatan tsakin masa
  2. Paratha
  3. Awara da sauce
  4. Gurasa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15985328
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close