Awara da sauce

Maryam Auwal
Maryam Auwal @tastyoutlet

Ina matukar son awara

Tura

Kayan aiki

30mins
1 yawan abinchi
  1. Awara
  2. Mai
  3. Jajjagen attaruhu da albasa da garlic da tattasai
  4. Green pepper
  5. Maggi

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Da farko Zaki soya awarar ki

  2. 2

    Seki samu pan ki zuba Mai da jajjagen ki

  3. 3

    Seki Dan soyasu seki zuba maggi

  4. 4

    Seki kawo awarar ki zuba ki juya

  5. 5

    Seki saka green pepper

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Auwal
Maryam Auwal @tastyoutlet
rannar

Similar Recipes