Faten kanzo da alayyahu

Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Faten kanzo da alayyahu
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dora tukunya akan wuta,sei ki zuba mai kadan ki yanka albasa,
- 2
Ki soya shi sei ki zuba jajjagen ki ki soya shi sama sama sannan ki zuba ruwa,
- 3
Sae ki zuba dandanon ki da gishiri ki rufe har ruwan su tafasa
- 4
Kisa ludayi ki juya shi ya hade sannan ki rufe ki barshi ya dahu
- 5
Sae ki wanke garin kanzon ki ki zuba a tukunya,sannan ki wanke alayyahun ki shima ki zuba shi
- 6
Ba'a ba yaro me kiuya😂
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15990771






sharhai