Hadin tafiyoka da madara ga kuma kuli kuli
# GARGAJIYA
Umarnin dafa abinci
- 1
Na farko dai na daura ruwa sunyi zafi sannan na dauko garin rogon na wankeshi sa ruwan sanyi saboda datti ya fito
- 2
Bayan ruwan ya tafasa na zuba acikin garin rogon na motsa sannan na rufe na 5 minute
- 3
Bayan yayi tanda nake buka ta na gadashi da kayan hadin
Madara
Sugar
Na motsa inayi ina hadawa da kulin sugar
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16034684




sharhai (2)