Kunun zakin gero
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jika gironki y kwana da safe ki wanki ki yanka dankalin hausa kisa citta d kannufari da kimba seki kai nika
- 2
In an dawo miki da nika seki raba kullun gida biyu ki aje guda gefe guda ki xabamai tafasassun ruwan xafi inya huce seki hadeshi tare da wancin gudan seki tace
- 3
Inkinka tace saiki sa kamshinki tare da suga
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16056523







sharhai (2)