Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara yanka bularki ki daka kuli kulinki da yaji da kuma daddawa

  2. 2

    Bayan kin gama sai ki soya manki ki yanka su latas dinki da tumatur albasa ki wanke sannan sai ki dauko bularki ki zuba kayan hadinki ki hada

  3. 3

    Baa ba yaro mai kyuya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

Similar Recipes