Faten shinkafa

Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921
Ina son amfani da ganye. Yasa nayi faten shinkafa.
Faten shinkafa
Ina son amfani da ganye. Yasa nayi faten shinkafa.
Umarnin dafa abinci
- 1
Na soya kayan miya, bayan ya soyu saina tsaida ruwa dadan yawa nasa maggi, salt da kayan kamshi saina rufe tukunyar.
- 2
Bayan y tafasa saina wanke shinkafa kadan na zuba na rufe. Bayan wasu lokuta saina koma na gauraya daidai shinkafar tayi laushi.
- 3
Sai na dauko yankakkun ganyayyaki dana yanka su manya manya na zuba da yankekkiyar albasa itama nayi yankan manya. Saina rufa na rage wuta yyi kaman wasu lokuta kadan saina sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16115364



sharhai