Spiced potatoes

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Yanada dadi musamman ahadashi da pepper soup zakuji dadinsa da azumi #ramadanrecipe #ramadanplanners #ramadan

Spiced potatoes

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Yanada dadi musamman ahadashi da pepper soup zakuji dadinsa da azumi #ramadanrecipe #ramadanplanners #ramadan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
1 yawan abinchi
  1. Dankali iya bukata
  2. Parsley flakes,
  3. thyme,
  4. thyme
  5. Maggi and
  6. salt

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki tafasa dab
    Nkalinki bayan kin fere saiki saka ya tsane

  2. 2

    Gefe kuma ki zuba mai a pan kisa dankalinki kisa maggi kisa ganyen parsely busasshe saikisa thyme da maggi ki soya harsai had in ya kama jikin dankalin saiki sauke shikenan kin gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes