Jellop in shinkafa da wake

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Yayi dadi

Jellop in shinkafa da wake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
5 yawan abinchi
  1. 2Shinkafa cupi
  2. Albasa Daya
  3. 4Attarugu
  4. Kayan kanshi da dandano
  5. Tafarnuwa
  6. Mai
  7. Wake Rabin kopi

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Dafarko na soya maina da albasa kadan sannan nanas Rabin chokalin tumatir in geangwami na markada kayan miyana na zuba ya soyu

  2. 2

    Bayan Daya soyu na wanke wakena Rabin kopi na zuba

  3. 3

    Sannan nazuba ruwa ynabarsa waken yanuna sai nakawo spices na su onga maggi chitta mixed spices da maggi jellop Dade sauransu suka tafaso na wanke shinkafana nasaka nabarshi yanuna

  4. 4

    Sai na kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes