Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fasa kwanki, Ki xuba vanilla extract a ciki saiki xuba brown sugarn ki, Ki xuba 1/2 tea cup oil (ba'a Sawa dayawa don mai ba kamar butter yake ba, ko Kuma kisa 2-3tblspoon, Idan kuma kina da butter zaki Iya using) saiki Yi mixing
- 2
(zaki Iya amfani da hand mixer Idan kina dashi ko Kuma Ki buga da cokali amma saikin buga sosai) saiki xuba cocoa powdern ki (Amma saikin tankade kafin Ki xuba) saiki xuba baking powdern ki sannan Ki zuba flourn Ki, sai kiyi ta juyawa Har Sai dough din yy smooth. Bayan nan saiki yanka irin shape din da kk so ko Kuma mulmula. Saiki jera a baking pan kisa a oven Ki gasa😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16118335




sharhai (3)