CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambun Awara
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambun Awara ainihin hoton girkin

Dambun Awara

Oum Ashraf's Kitchen
Oum Ashraf's Kitchen @MumAsh2

Ramadan day 4 iftar

Ramadan day 4 iftar

Kara karantawa

Dambun Awara

Oum Ashraf's Kitchen
Oum Ashraf's Kitchen @MumAsh2

Ramadan day 4 iftar

Ramadan day 4 iftar

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Awara
  • Kwai
  • Mai
  • Maggi, thyme & curry
  • Akbasa da Attaruhu kadan
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A dagargaza awara a cikin mazubi

  2. 2

    Sai fasa kwai akai a cakuda

  3. 3

    A kawo yankakkiyar albasa da jajjagen attarhu a zuba

  4. 4

    Sai a zuba maggi, curry da thyme

  5. 5

    A dora kwanon suya a zuba mai kadan

  6. 6

    Idan yayi zafi a zuba hadin awarar ayita juyawa da cokalin suya

  7. 7

    Ana juyata ana dan kara mai kadan idan tana kamawa

  8. 8

    Da zarar tasoyu zata fara kamshi yayi brown colour sai a sauke

  9. 9

    Dambun awara ya kammala, za a iyaci da tea ko juice

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Oum Ashraf's Kitchen
Oum Ashraf's Kitchen @MumAsh2
rannar April 06, 2022 11:55
Cooking is My Hubby🍝
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Awara

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Plantain cup
  2. Wainar shinkafa/masa
  3. Kosai mai garin kubewa
  4. Pan cake
  5. Gurasa
  1. Irish
  2. Plantain cup
  3. Wainar shinkafa/masa
  4. Pan cake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16130456
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close