Pan cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai biyu2
  2. Sugar 5spoon
  3. Madara 2 sachet
  4. 1 cupFlour
  5. Flavor 1tbl spoon
  6. baking powder have spoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hade duka kayan kiyi kwabin cake

  2. 2

    Saiki dora pan (non stick) kishafa butter Kidinga soyawa kamar wainar flour shikenan kingama

  3. 3

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    DAN girman Allah kada ayimin editing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes