Coconut zomkom
#Ramadan Kareem
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16134110
#Ramadan Kareem
#Ramadan Kareem
Zaki jika gero ya kwana sannan ki wankeshi ki gyara ki zuba a blender ki saka cardamom, kanimfari,kwakwa ki markadasu sannan ki taceshi a abn Tatar Koko.
Ki zuba sugar da milk flavor, vanilla flavor da Madara kinjuya sosae kibzuba kankara.
Asha lafiya.
An kwafa!
More Recipes

sharhai (3)