Qoasan plantain

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

#sadakarramadan
Na koyeshi daga wajen mamana neh.Ga dadi kuma ga sauqin sarrafawa.Hanyar sarafa over ripped plantain neh

Qoasan plantain

#sadakarramadan
Na koyeshi daga wajen mamana neh.Ga dadi kuma ga sauqin sarrafawa.Hanyar sarafa over ripped plantain neh

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti shabiyar
mutum uku
  1. Nunaniyar Plantain(Agada) babba guda daya, qanana biyu
  2. cupQwai biyu,Flour half
  3. Sinadarin dandano daidai dandanonki
  4. Garlic powder teaspoon,cocoriander,attarugu uku da rabin albasa

Umarnin dafa abinci

minti shabiyar
  1. 1

    Zaki bare plantain dinki kisa cikin blender ki hada sa wankaken attarugunki da albasa sanan ki fasa qwanki ki zuba sai ki rufe ki niqesu attare

  2. 2

    Idan kin niqe sai ki zuba flour dinki aciki ki jujuya daidai kawrin qosai idan kuma yayi kauri dayawa zaki dan iya qara ruwa kadan

  3. 3

    Sai ki zuba dandanonki,garin corriander pinch da garlic powder dinki ki jujuya,sai kisa manki akan wuta yayi zafi sanan ki fara soyawa

  4. 4

    Zaki ta sawa kaman na qosai kina juya wa idan side daya yayi ja sai ki juya har shima yayi ki tsame
    Ana soyashi neh kaman yanda ake suyan qosai.

  5. 5

    Ana ci kaman yanda ake ma qosai.ni naci shi tare da kunun danyar gyada neh

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

Similar Recipes