CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kunun Zakin shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kunun Zakin shinkafa ainihin hoton girkin

Kunun Zakin shinkafa

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
Bauchi

#Ramadansadaka

#Ramadansadaka

Kara karantawa

Kunun Zakin shinkafa

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
Bauchi

#Ramadansadaka

#Ramadansadaka

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

4-6 yawan abinc
  • 1 cupShinkafan tuwo
  • Danyen citta
  • Suger da madara
  • Kaninfari(optional)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika shinkafa yayi awa uku a jike

  2. 2

    Sai a tace da rariya mai laushi

  3. 3

    Bayan ya jiku sai ki sa citta da kanunfari (Ni bansa kaninfari b gskya sbda yana sa shi ya danyu duhu)kiyi blending dinshi yayi laushi sosai

    Kunun Zakin shinkafamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki raba kullinki biyu rabi ki juye a tukunya kisa akan wuta kita juya on a medium low heat kar ki matsa a wajen dan zai yi gudaji zakisa ta juyawa har sai kinga yayi kauri sai ki kashe wutan ki barshi ya huce gabaya

    Kunun Zakin shinkafamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai ki dauko dafaffen kullinki sai ki hada da wancan danye ki gauraya shi sosai.Inkinga yadanyi kulli kulli zaki iya tacewa

    Kunun Zakin shinkafamatakin girki5 hoto
    Kunun Zakin shinkafamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Zaki ganshi yayi kauri to sai ki kara masa ruwa sosai yanda zaiyi daidai kunun zaki..Sannan ki dama madaran gari da ruwan dumi da suger ki gauraya sai ki zuba a ciki.shikenan kin gama

    Kunun Zakin shinkafamatakin girki6 hoto
  7. 7

    A wannan kunun zaki gaskya akwai dadi.Yana da auki shiyasa nayi kofi daya ya.Mutane hudu zuwa biyar zasu iya sha a wadace

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
rannar April 16, 2022 19:35
Bauchi
I'am Zarah modibbo from bauchi.i love cooking..i try to make something different and delicious
Kara karantawa

sharhai (3)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
April 17, 2022 21:14
Masha Allah munagodiya
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kunu Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Yogofruit
  2. Kosan rogo
  3. Oven grill chicken legs
  4. Tittle: dan narogo(kosan rogo)
  5. Zobo mai guava
  1. Zobo mai guava
  2. Kosan rogo
  3. Yogofruit
  4. Oven grill chicken legs
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16162865
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close