Kosan rogo

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

#ramadansadaka
Nifa inason kunu har azumi ya kare kullum sainayi shi isa kullun cikin yin abinda zansha kunu nake 😋kosan rogo da kunu akwai dadi asha ruwa lfy

Kosan rogo

#ramadansadaka
Nifa inason kunu har azumi ya kare kullum sainayi shi isa kullun cikin yin abinda zansha kunu nake 😋kosan rogo da kunu akwai dadi asha ruwa lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin rogo gwangwani biyu
  2. gwangwaniFlour rabi da kwatan
  3. 4Attarugu
  4. Albasa daya1
  5. 2Maggi
  6. Gishiri spoon daya1
  7. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour da garin rogo saiki daka attarugu kixuba da maggi, Gishiri kiyanka albasa ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki dora ruwan zafi basai sun tafasa ba suyi zafi amma kuma ba sosai ba saiki dinga zuba wa kina kwabawa kwabin kada yayi ruwa yadda dai zaki iya hidda shape da hannun ki saiki dora mai yayi zafi dayake bayashan mai idan wuta tana ci amma kuma idan tayi yawa zai kone

  3. 3

    Daga nan saiki dinga iba daidai girman da kikeso kina yimishi fadi da hannun ki kinasawa a mai idan side yayi saiki juya shikenan nan kingama asha ruwa da kunu lfy

  4. 4

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai (3)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@momSarah3435 aiko Nima masoyiyar kunu ce har azumi ta kare inayinta

Similar Recipes