Kayan aiki

  1. 1 cupred grapes
  2. 1 cupgreen grapes
  3. 1 cupstrawberry
  4. 2apples
  5. 1/2sweet melon
  6. 1 cupyoghurt
  7. 2tablespoon honey

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu su fruits dinki ki wanke ki yanka kanana kisa a bowl ki zuba yoghurt

  2. 2

    Da zuma ki hadesu kisa a fridge inda lokacin shan ruwa yayi sai kiyi serving

  3. 3

    😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes