Panke Tiya Daya

Wannan lissafin babban kwano na filawa ne
Kwatankwacin kofi 16 na yan boko
#ramadansadaka #sadakanramadan #puffpuff #panke #filawa #ramadan
Panke Tiya Daya
Wannan lissafin babban kwano na filawa ne
Kwatankwacin kofi 16 na yan boko
#ramadansadaka #sadakanramadan #puffpuff #panke #filawa #ramadan
Umarnin dafa abinci
- 1
Duk lokachin da kika saye filawa to ki tabbata kin tankade ta
- 2
Kisamu ruwan dumi da chokali 1 na sugar kizuba a kofi ki barshi ya tashi da kanshi tsawon minti 10 zaki gaya tashi ya kusan cika kofise ki hada gaba daya da sauran suga da filawa ki kara ruwa kada yayi ruwa sosai saboda idan ya tashi zeyi ruwa
- 3
Se ki buga bugu na kwarrai shi ze sa ya saki kuma yayi laushi bayan kin soya
- 4
To se ki barshi a rufe kikai wuri me dumi ki aje kusan minti 20 har ya tashi sannan ki kara bugawa sosai
- 5
Se ki aza mai ya yayi zafi kina tsomawa cikin mai tsakanin yasar ki ta manuni da babbar yasa shi zesa ya fito circle da round
- 6
Ki samu tsinken maburkaki kina motsawa kadan kadan har yayi golden brown din nan
- 7
Wannan hadin zaki samu kusan kwara 150 qanana idan kuma manya ne zeyi kusan kwara 100 d saura.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
















sharhai (6)