Kayan aiki

  1. Mangwaro
  2. Kankara
  3. Babymix mango
  4. Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara wanke mangwaronki ki yankashi kanana

  2. 2

    Bayan kingama sai kisaka mishi madara da da kankara da kuma babymix

  3. 3

    Bayan kesaka sai ki juyashi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai (4)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cookN67669474 Ashe anayin na mango shi daya aiko gashi yayi kyau ba laifi

Similar Recipes