Kunun gyada da gasarar kunu
Umarnin dafa abinci
- 1
Already dama gyada ta soyayya nake amfani da ita saiki gyara ta kicire bayanta kiyi blending dinta kitace
- 2
- 3
Kizuba a tukunya kidora kan wuta kibari ya tafasa saiki dauko gasarar kidama da ruwa kidinga zubawa
- 4
Idan kika zuba Saiki jujjuyawa shi kada yayi gudaji(kolallai) saiki matsa lemon tsami kijuye a jug kizuba sugar da madara shikenan kingama asha ruwa lfy 😋
- 5
Zyeee M@l@mi's kitchen
S@NW@ ADON M@T@ GROUP
Dan girman Allah kada ayimin editing
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16170872









sharhai (2)