Chips da miyar albasa,kifi da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Na gyara kayan miya na jajjaga, na yanka albasa mai yawa yankan gefe, na dan soya mai da albasa mai yawa na saka jajjagena da kayan qamshi da mai dandano,daman na wanke kifina da lemon tsami na tsane na soya na cire qaya, miyata na dauko dahuwa na saka kifina, na kada kwai na saka thyme da albasa, na zuba a cikin miyata na rufe, minti 3 na Bude naga tayi ynda nake so. Ma'@ssalam.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16222781




sharhai (2)