Gizdodo

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Yanada dadi sosai asali anayi da plantain ne toh se banidashi kuma inason Yi so se nayisa da dankalin turawa kuma yayi dadi sosai wlh #teamyobe

Gizdodo

Yanada dadi sosai asali anayi da plantain ne toh se banidashi kuma inason Yi so se nayisa da dankalin turawa kuma yayi dadi sosai wlh #teamyobe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1mintuna
3 yawan abinchi
  1. 5Gizzard guda
  2. 8Dankaline turawa
  3. 1Albasa babba
  4. 2Attaruhu
  5. Dandano
  6. Kayan kanshi
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

1mintuna
  1. 1

    Dafarko kiwanke gizzard kisulala kiyanka kanana kisoya ki ajiye agefe se dankalima ki bare kiyankata yadda kiso se kisoya ki ajiye agefe

  2. 2

    Sekisa pan a wuta kisa Mai kisa albasa kidan soya inyasoyu kisa attaruhu kidan Kara soyawa kisa dandano da kayan kanshi kikara soyawa sekidawo gizzard naki da dankalinki kizuba ki juya komai ya hade shikenan kingama aci dadi lfy zaki iya ci haka nide akan jollop rice naci,,😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes