Cup cake

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Nayisa nasallah ne naji dadinsa kuma

Cup cake

Nayisa nasallah ne naji dadinsa kuma

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. 1Butter
  3. 8Egg
  4. 1 cupSugar
  5. 1 cupMadara
  6. Flavor coconut
  7. 1/2 cupCoconut flakes
  8. 1 tspBanking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakisa butter da sugar kiyi mixing sosai sekisa egg daya bayan daya kina mixing sekisa flavor kiyi mixing sosai inkomai yahade sekisa hadin fulawa, baking powder, coconut flakes naki kina zubawa kinasa ruwan madaranki seki Yi mixing a low speed komai yahade komai yashige sekisa a abun bakin naki kiyi bakin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes