Whipping cream frosting
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba whipping cream a cikin babban bowl, sai ki zuba madaran gari, flavor da kuma ruwan sanyi duka a ciki
- 2
Ki dauko standing or hand mixer dinki ki yi mixing a high speed har sai kin ga ya zama very whipped
- 3
Idan akwai bukatan qarin ruwa sai ki dan qara kadan shikenan kin gama
- 4
Saj ki dauko cake dinki ki yi decoration yanda kike so.
- 5
Bayan kin gama sai ki yi topping da abinda kike raayi.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16234825











sharhai