Tura

Kayan aiki

30 mins
2_3 servings
  1. Shinkafa kufi biyu
  2. Mai,
  3. buttar 4-5spn
  4. 4-5spn
  5. maggi 3
  6. gishiri kadan
  7. Atarugu 4_5
  8. ganyan parsley
  9. Albasa 1
  10. romun kaza ko na nama
  11. Cucumber2

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Zaki wanke shinkafa kizuba mai ko buttar atukunya kisoya shinkafar na mintoci

  2. 2

    Sai kizuba ruwa ko roman Kazan ko na nama tafasashi daidai yadda zai dafa maki shinkafa

  3. 3

    Kizuba gishiri da maggi da atarugu guda gudansa kirufe idan takusa dahuwa

  4. 4

    Saiki yanka Albasa kizuba idankika sauke sai kizuba ganyan parsley dinki da kika wanke kika gyara

  5. 5

    Kijuya yahade jikinshi,kokuma kiwanke shinkafarki ki zafkata kizuba buttar afryfan da Albasa da tarugu kijuya sai shinkafa da gishiri,maggi,ruwakadan,kirufe

  6. 6

    Idan ta ida sulala sai Azuba ganyan parsley Wanda aka wanke aka yanka ajuya,aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes