Kayan aiki

30mins
4 servings
  1. Flour 4tn,
  2. tarugu4,
  3. tattasai 3,
  4. albasa big 1,
  5. manja 2spn,
  6. man gyada

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    #kaita's kitchen,ga recipe Dina na taliyar Hausa,taliya flour 4tn,tarugu 4 tattasai3 albasa big 1,manja 2spon,man gyada 3spn,Magi 4,salt have teaspoon,den curry and tyme,sai kifi.

  2. 2

    Da farko zaka jajjaga kayan miyanka,ka zuba a tukunya tare da mai da kifinka,bayan sun soyu sai a zuba ruwa,da space's

  3. 3

    ,in ruwa ya tafasa sai a zuba raliya a yanka albasa a qara bisa,a bada Yan mintuka sai a safe a qara manshanu da yaji,but is optional, that is all.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aziza Abdulrashid
Aziza Abdulrashid @ummumimah
rannar

sharhai (6)

Aisha Lawal Ibrahim
Aisha Lawal Ibrahim @Amish
Masha Allah 🤩🤩🤩zamuzo testing

Similar Recipes