Hot Dog Breakfast Dunkers
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samo kayan dana rubuta asama, Zaki ysnka burodi Yanada kikeso,
- 2
Shima sausage din kiyanka tsawon da kikeso,
- 3
Sai kisamu tsinken tsire kijerasu, kamar yadda nasa a hoton sam,
- 4
Idan Kingama saiki Sami kasko kisaka bota kadan, saiki jerasu Akai,
- 5
Kigasa both side din.
- 6
Kisamu kasko kizuba Kwan sannan kikawo hadin burodin kinade aciki kisoya,
- 7
Kamar yadda nayi a hoton.,
- 8
Haka zakiyi tayi harki gama komi.
- 9
Saiki samo Wani gun kifasa kwanki aciki, kisa maggi,gishiri da curry ki kada,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16260842










sharhai (2)