Kayan aiki

1:30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi 2
  2. Yaji
  3. kifi
  4. Kanwa
  5. Gishiri
  6. Wake kofi 1
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Zaki wanke wakenki, kizuba atukunya tareda ruwa me tsafta

  2. 2

    Seki Dora akan wuta kizuba kanwa kibarahi yadahu seki wanke shinkafa Ki zuba

  3. 3

    Ki zba gishiri seki Kara rufewa had se sundahu gabs days seko sauke

  4. 4

    Ki soya mai fa albasa ki zybz akai KO kawo haji kiUba kikawo soyyayyn kifi Ki

  5. 5

    Dora akai see ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
usaina yusuf
usaina yusuf @usaina
rannar

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@usaina the yaji on this garau garau duniya ce wlh😋

Similar Recipes