Kayan aiki

  1. 1 cupwhipping cream
  2. 1pack oreo biscuits
  3. 1/2 cupchocolate chips

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara nika oreo biscuits dinki ya zama gari ko kisa a leda ki fasashi ya zama gari sai ki ajiye a gefe

  2. 2

    Sana ki samu chocolate ki nakarshi in double boiler maana zakisa bowl din da chocolate ke ciki a ciki tafasashe ruwa da ke kan wuta zakigan ya fara narkewa

  3. 3

    Sai ki dawko whipping cream dinki ki juye a bowl kiyi whipping dinsa kamar yadan kike gani a picture

  4. 4

    Sai ki haba ta biyu guda ki zuba nakarke chocolate aciki ki kara whipping har sai chocolate din ya hade da whipping cream din

  5. 5

    Sana sai ki dawko glass cup dinki ki fara zuba whipping cream mai chocolate sana kisa nikake oreo biscuits sana ki dawko whipping cream wadan muka rage kami musa chocolate shima ki zuba a oreo din

  6. 6

    Ki kara zuba oreo sana kisa whipping cream kadan sai ki dawko oreo biscuit ki dora a kanshi kisa a fridge ya kara sanyi

  7. 7

    Shikena sai sha 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes