Jollof din taliyar hausa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zamu jajjaga attarugu da tumatur da albasa
- 2
Sai mu sanya mai a tukunya mu sanya albasa idan yayi zafi
- 3
Sai mu sanya kayan miya mu soya mu sanya maggi da curry. Idan ya soyu sai mu zuba ruwa daya tafasa
- 4
Sai mu zuba taliyar hausa mu motsata sosai sai mu rufe,idan ta dahu mu zuba a plate
- 5
Sai mu sanya cabbage dinmu da carrot
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16305166




sharhai